Kananan Labarai

Kananan Labarai

Garkuwa: An ceto jami’an FRSC 26 a Nasarawa

Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa, ya ce an ceto ragowar jami’an Hukumar Kiyaye Hadurra (FRSC) da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su. Gwamnan ya

‘Mun ba jihohi N32bn domin yakar COVID-19’

Babban Jami’in Kwamitin Kar-ta-kwana da Shugaban Kasa ya kafa kan yaki da cutar COVID-19, Dakta Sani Aliyu ya ce Gwamnatin Tarayya ta bai wa jihohi 32

’Yan bindiga sun mayar da mata 22,000 zawarawa a Zamfara

Yara 44,000 sun zama marayu bayan an kashe magidanta sama da 11,000 a Zamfara

’Yan bindigar da suka sace ’yan gida daya na neman miliyan N500

’Yan bindigar na neman miliyan N100 kan kowane mutum daya cikin iyalen wani tela

Masari ya musanta ba wa ’yan bindiga toshiyar baki

Gwamnatin Jihar Katsina ta musanta yin alkawarin raba gidaje da shaguna ga ’yan bindigar yan bindigar da suka addabe ta domin su ajiye makamansu. Dara