Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘’Yan sa kai na neman cin karensu ba babbaka a Kebbi’

Gwamnan Jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu ya yi gargadin cewa wata kungiyar ’yan daba da ake kira da ‘’Yan Sa Kai’ sun yi barazanar kashe wadanda za

COVID-19 ta mayar da ci gaban duniya baya da shekara 20 –Bill Gates

Sabon rahoton Gidauniyar Bill da Melinda Gates ya gano cewa cigaban duniya ya samu mummunar koma-baya da fiye da shekara 20 sakamakon cutar coronaviru

An kama uwar riko tana azabtar da karamin yaro

’Yan sanda sun kama wata mata bisa zargin azabtar da dan rikonta mai shekara shida a Unguwar Kwado, cikin birnin Katsina. Matar ma’aikaciya ce a ofish

An zabi sababbin shugabannin PDP na Sakkwato

Jam’iyyar PDP reshen Jihar Sakkwato ta zabi sababbin shugabaninta da za su ja ragamar jam’iyyar na shekaru hudu masu zuwa. An zabi Bello Aliyu Goronyo

Gwamnatin Filato ta soke kwangilar aikin hanyoyi uku

Gwamnatin Jihar Filato ta soke aikin kwangilar wasu hanyoyi uku da Kamfanin Gine-Gine na PW yake yi a jihar, saboda yadda kamfanin ya gaza kammala aik