Kananan Labarai

Kananan Labarai

INEC ba ta shiryawa zaben Edo ba – Obaseki

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya koka kan yadda Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta gudanar da zaben gwamna a jiharsa. Obaseki ya bayyana rashin dadi d

’Yan bindiga sun kashe mutum 1 a wurin shakatawa

’Yan bindiga sun kashe mutum daya tare da raunata mutane da dama yayin da suka bude wuta kan mai uwa da wabi a wani filin shakatawa da ke garin Egume

Rasuwar Sarkin Biu rashi ne ga Najeriya – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana rasuwar Sarkin Biu, Alhaji Mai Umar Mustapha Aliyu a matsayin babban rashi ga al’ummar masarautarsa da jihar

Bango mai shekara 100 ya kashe matar aure a Katsina

A yammacin Juma’ar da ta gabata ce mutanen Unguwar Gafai da ke birnin Katsina, suka shiga cikin jimami sanadiyar rasuwar wata matar aure, Fatima da ba

‘Yadda ’yan bindiga suka kashe dana suka sace iyalina 17’

Wani magidanci da ’yan bindiga suka harba tare da kashe dansa sannan suka kwashe iyalan gidansa 17 a kauyen Udawa da ke Karamar Hukumar Chikun a Jihar