Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati ta hana jirgin Emirates shigowa Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta sanya jirgin Emirate cikin jerin wadanda ta haramtawa shigowa kasarta daga ranar Litinin, 21 ga watan Satumba, 2020. Ministan su

Sojoji sun tarwatsa ‘yan bindiga a dazukan Kaduna

Dakarun Sojin Najeriya na rundunar tsaro ta Operation Thunder Strike sun ragargaji ‘yan bindiga tare da tarwatsa sansaninsu a dajin Kuyambana da ke Ji

Mutum 8 sun mutu bayan motarsu ta fada kogi a Sakkwato

Mutum takwas sun mutu bayan da motar da suke ciki ta afka cikin kogi a Karamar Hukumar Kware ta Jihar Sakkwato. Daraktan Hukumar Agajin ta jihar, Must

An yi garkuwa da uwa da ’ya’yanta hudu a Kaduna

Iyalan wani tela ne aka yi garkuwa da su a unguwar Barakallahu mai iyaka da barikin soji

Kotu ta daure mai damfarar maza da hotunan tsiraici

Babar Kotun Jihar Kwara ta daure wani mai shekara 29, Usman Muhammad, bisa laifin yin amfani da hotunan tsiraici yana damfarar maza ta shafukan zumunt