Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati ta umarci masu ajiya a banki su sabunta rajistarsu

Za a rufe asusun ajiyar wadanda ba su sabunta rajista ba ko kuma a ci su tara

Hatsarin mota ya lakume rayuka 13 a hanyar Jebba

Nan take mutum 11 suka rasu wasu mutum takwas kuma suka tsallake rijiya da baya

Fani-Kayode na neman marubuciya ta ba shi diyyar biliyan biyu

Ana zarginsa da kwace ’ya’ya da cin zarafin matarsa da kuma korar ta daga gida

Za a bude makarantu ranar Litinin a Taraba

Za fara daga zangon karatu na farko bayan an jingine na uku da COVID-19 ta yi wa cikas

Ambaliya: Sama da mutum 50,000 sun rasa muhallansu a Kogi

Ambaliyar ruwa daga Kogin Neja ta shafi akalla gundumomi 70 da kuma raba sama da mutum 50,000 da muhallansu a sassa daban-daban na jihar Kogi. Mazauna