Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta daure ma’aurata kan garkuwa da mai juna biyu

Wata babbar kotun majistare da ke zamanta a birnin Makurdi na Jihar Binuwai ta ba da umarnin tsare wani dan kasuwa mai suna Benjamin Utah a matarsa Ad

Matawalle zai gina kwatocin miliyan 692 a Gusau

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayar da kwangilar Naira miliyan 692 domin gina kwatoci da kwalbatoci a Gusau babban birnin Jihar. Kwamishinan Ayyuka da Su

An rusa Jabi Daki-Biyu bayan kwana biyu da gargadi

An fara da matattarar bata-gari kafin gidajen kwana

El-Rufai ya sa hannu kan dokar dandake masu fyade

Duk wanda aka kama mace ko na miji da yin fyade to za a yi masa dandaka

COVID-19: Kano ta samu tallafin Dala miliyan daya

Mutanen da COVID-19 ta fi jefawa cikin matsi da kananan da matsakaitan masana’antu za su amfana