Kananan Labarai

Kananan Labarai

IMF ta nemi Najeriya ta janye tallafin wutar lantarki

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bukaci gwamnatin Najeriya ta dakatar da bayar da tallafin wutar lantarki. Rahoton IMF ya kuma bukaci kasar ta daina b

Dalibar da aka yi wa sharrin safarar kwayoyi zuwa Saudiyya ta zama jami’ar NDLEA

Bayan shekara biyu da wanke Zainab ta kammala karatu ta kuma zama hafsa a NDLEA

Zulum ya raba wa ’yan gudun hijira N500m da kayan masarufi

Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya raba wa ’yan jiharsa mutum 5,000 da ke gudun hijira tallafin Naira milayan 500. Zulum ya raba tallafin ne bayan yi s

Ma’aikatan sufurin jiragen kasa sun janye yajin aiki

An janye yajin aikin bayan Gwamnatin Tarayya ta amince ta biya bukatun ma’aikatan .

Hatsarin jirgin ruwa ya yi ajalin ’yan mata bakwai a Jigawa

‘Yan matan na hanyarsu ta dawowa daga taron Maulidi a garin Gasanya.