Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ina so a rika yanke wa masu fyade hukuncin kisa – Ministar Buhari

Ministar Harkokin Mata, Pauline Tallen, ta yi kira da a rika zartar da hukuncin kisa kan miyagu masu aikata laifin fyade da sauran laifuka masu nasaba

Mutum 18 sun kone kurmus a hatsarin mota

Mutum 18 ne aka sanar sun kone kurmus a wani hatsarin mota da ya auku a ranar Lahadi tsakanin babbar hanyar Ihiala zuwa Anaca a Jihar Anambra. Hatsari

Ma’aikatan lafiya sun fara yajin aiki

Daga Lahadi 13 ga watan Satumba, 2020 yajin aikin zai fara aiki.

Galadiman Bauchi ya yi gargadi a kan illar sare itatuwa

Galadiman Bauchi Hakimin Zungur, Alhaji Sa’idu Ibrahim Jahun, ya yi kira ga al’ummar masarautarsa su guji sare itatuwa domin guje wa kwararowar hamada

’Yan Najeriya na ji a jikinsu a mulkin Buhari —Obasanjo

Osabasanjo ya ce Najeriya ta gaza a karkashin mulkin Najeriya