Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Yobe ya yi alhinin mutuwar diyar Wamakko

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya jajanta tare da mika sakon ta’aziyyarsa ga tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko wanda

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a Jihar Taraba

Binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa farashin kayan abinci ya fadi warwas a yankunan karkara na jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.

Dan sanda ya lakada wa budurwa dukan da ya yi ajalinta

Ana zargin wani dan sanda mai suna Sufeto Alpha Lamurde da dukan wata budurwa Bilkisu Ummi Isa, lamarin da har sai da ya kai ta ce ga garinku nan. Lam

’Yan sanda sun mayar da N3.9m ga iyalan wanda ya rasu a hatsarin mota

’Yan sandan da ke aiki a yankin Soba a Jihar Kaduna sun mayar da Naira miliyan 3 da dubu 991 da 650 ga iyalan wani magidanci da hatsarin mota ya yi sa

’Yan bindiga sun sako mai jego da manomi a Taraba

Bayan kwana hudu da haihuwar matar aka yi garkuwa da ita a gidan mijinta