Kananan Labarai

Kananan Labarai

Manyan birane 4 da ke fuskantar karancin abinci a Najeriya – NBS

Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta sanar cewa, annobar Coranavirus ta kara tsananta matsalar karancin abinci a wasu manyan birane hudu da ke fadin tar

’Yan bindiga 200 sun ajiye makamai a Sakkwato

Tsoffin ’yan bindigar sun mika dabbobi 500 da suka sace tare a alkawarin sun daina

Kudancin Kaduna: CAN da SOKAPU sun kaurace wa taron zaman lafiya

Hukumar ziyarar Ibadar Kirista ce ta shirya taron da kungiyoyin ke zargin an shirya shi da su ba

Yadda sojoji suka bindige hatsabibin dan ta’adda

Sojoji sun bindige Terwase ‘Gana’ da ya addabi Jihar Binuwai a musayar wuta

Shekara 10 manyan ayyuka 114 sun gagara kammaluwa

Ana bukatar kashe Naira biliyan 218 a kan ayyukan da ka bayar daga 2009 zuwa 2019 a Jihar Ogun