Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jirgin farko zai sauka a filin jirgin Inugu

Ranar Laraba ake sa rana jirgin haya na farko zai sauka a filin jirgin da ka yi wa gyara

Sojoji sun bindige kasurgumin dan ta’addan Binuwai

Rahotanni daga Jihar Binuwai na cewa an bindige kasurgumin dan tayar da kayar baya da ake nema ruwa a jallo a Jihar, Terwase Akwasa, wanda aka fi sani

’Yan sanda sun mika miliyan hudu ga iyalan mutumin da ya rasu a hatsari

Sun mika wa iyalan mutumin da ya yi tsari ya mutu kudaden da aka gani a motarsa

An bindige jami’in tsaro har lahira a Kaduna

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka wani jami’in hukumar tsaro ta NSCDC Bulus Sanda, bayan sun sace shi daga gidansa da ke Mara

Magu ya kalubalanci Malami ya bayar da shaida kan bincikensa

Ya kalubalanci Ministan Shari’a ya gabatar da takardun da ke tabbatar da zargin da yake masa