Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun hana zanga-zangar karin kudin mai

Rundunar ’yan sanda a Jihar Borno ta ce za ta sa kafar wando da masu zanga-zanga

Ma’aikatun gwamnati sun yi watanda da Naira tiriliyan 1.2 —FRC

Ma’aikatu 122 sun ki sanya kudaden shigar da suka tara a asusun Gwamantin Tarayya

Takardun fasfo 150,000 sun yi batar dabo

Hukumar shige ta fice ta Najeriya ta ce takardun tafiye-tafiye 150,000 sun yi batar dabo

Kungiyar kwadago ta janye zanga-zangar da ta shirya

NLC ta cimma yarjejeniyar biyan hakkokin ma’aikata da Gwamnatin Jihar Ribas

Ambaliya ta kashe mutum 24 a Jigawa

Abin ya rutsa da gidaje 3,000 a Karamar Hukumar Gwaram, inji wani mazauni