Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun fatattaki ’yan bindiga a Nasarawa da Biniwai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta yi wa ’yan bindiga da bayarin shanu kwanya a Yankin Arewa ta tsakiya inda ta samu nasarar kame hudu daga cikin ’yan b

‘Yan jagaliya sun yi wa Majalisar Dokokin Jihar Ondo zobe

Wasu mutane da ake zargin ’yan bangar siyasa ne sun mamaye Majalisar Dokokin Jihar Ondo da safiyar Litinin kamar yadda rahotanni suka bayyana. ’Yan ba

Dubun wani barawon motar jami’an tsaro ta cika a Abuja

Mutumin ya yi awon gaba da motar Hukumar Kiyaye Aukuwar Haddura ta Kasa (FRSC) a Abuja

Sarakunan Arewa na taro a kan matsalar tsaro

Sarakunan na neman mafita ga matsalar tsaro da annobar COVID-19 a yankin da ma Najeriya

Sojoji sun karkashe ’yan Boko Haram, sun ceto mata da kananan yara

Sojoji sun yi wa mayakan kungiyar luguden wuta suka kuma kwato mata da kananan yara