Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati ta ba da tallafin tirelar hatsi 116 a Bauchi

Gwamnatin Tarayya ta bayar da tireloli 116 na hatsi domin tallafa wa gajiyayyu da masu karamin karfi a Jihar Bauchi a matsayin tallafin COVID-19. Ma&#

Ambaliya ta kashe mutum 4 ta rusa gidaje 5,200 a Kano

Ambaliyar ruwan sama ta yi ajalin mutum hudu tare da rusa gidajen 5,200 a Kananan Hukumomin Rogo da Dambatta a Jihar Kano. Hukumar Agaji ta Jihar Kano

An kama barayi da shanun sata 5,614 a Katsina

Dakarun sojin Najeriya sun kama masu dillalan shanun sata 13 tare da kwato dabbobi 5,614 a hannunsu a Jihar Katsina. Rundunar Tsaro ta Najeriya ta ce

Manyan motoci sun tare hanyar Kaduna

Manyan motoci sun tare hanyar shiga garin Kaduna lamarin da ya haddasa gagarumin cunkoson dubban ababen hawa. Wakilinmu ya habarto cewa manyan sun tar

’Yan bindiga sun kashe makiyayi sun sace dabbobinsa

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wani makiyayi suka kuma yi awon gaba da shanunsa a Jihar Filato. Kungiyar makiyaya ta Miyetti