Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ambaliyar Jigawa: Buhari ya yi alkawarin tallafi

Ya yi musu jaje tare da alkawarin lura da aikin agaji ga wadanda ambaliya ta shafa

Likitoci za su tsunduma yajin aiki ranar Litinin

Sun ce dole gwamnati ta cika alkawarin da ta yi musu a baya

Jiragen yaki sun ragargaji ’yan bindigar Kaduna

Jiragen soji sun yi wa ’yan bindiga ruwan wuta a Dajin Kadudu da na Kuyambana

An kashe matashi a rikicin teburin mai shayi

Wata takaddama da ta kaure tsakanin wasu matasa a teburin mai shayi ta yi sanadiyyar kashe daya daga cikinsu mai suna Umar Abubakar a unguwar Aisami t

Harin Kagara: Mun dukufa wajen kare al’ummarmu —Gwamnan Neja

Gwamnan Jihar Neja, Anubakar Sani Bello ya yi kira ga al’ummar garin Kagara ta Karamar Hukumar Rafi a Jihar da su kwantar da hankalinsu saboda gwamnat