Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ambaliyar Kebbi na barazana ga samar da abinci —Buhari

Shugaban Muhamamdu Buhari ya ce yawan ambaliya ruwan sama a Jihar Kebbi na yin babbar barazana ga yunkurin samar da wadataccen abinci a Najeriya. Buha

An kama mai kula da jarabawar WAEC yana magudi

An kama wani jami’in sa ido a jarabawar kammala sakandare a lokacin da yake tsaka da tafka magudi a Jihar Kano. Hukumar shirya Jarabawa ta Yammacin Af

Ta kona marainiya da dutsen guga saboda bata wando

Wata mata ta kona marainiyar da take riko mai suna Aisha Muhammad mai kimanin shekaru bakwai a duniya da dutsen guga. Matar mai suna Hadiza Muhammad w

Masu garkuwa da dalibai na neman miliyan 20 a Kaduna

Masu garkuwa da daliban makarantar Prince Academy da ke kauyan Damba-Kasaya a Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna sun nemi a biya su Naira miliyan

An rantsar da Adesina Shugaban Bankin Afirka a karo na biyu

Shugaban Bankin Raya Kasashen Afirka (AfDB) Akinwunmi Adesina ya karbi rantsuwar fara aiki a karo na biyu a wani biki da ya gudana ta fasahar bidiyo r