Yadda za a magance rashin tsaro a Najeriya
Babban Limamin Cocin Katolika da ke birnin Abuja, Ignatius Kaigama, ya shawarci gwamnatin jihohi da tarayya da sauran masu ruwa da tsaki, da su sauya
Kananan Labarai
Babban Limamin Cocin Katolika da ke birnin Abuja, Ignatius Kaigama, ya shawarci gwamnatin jihohi da tarayya da sauran masu ruwa da tsaki, da su sauya
Kwamitin Kula da Ayyuka a Majalisar Wakilai ya yi tir da tafiyar hawaniyar da aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna ya ke yi ba. Shugaban kwamitin, Abubakar
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce yana jiran sakamakon binciken hatsarin jirgin da ya rikoto ya fadi a rukunin wasu gidaje a Jihar Legas. A sakon ta̵
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta kasa Reshen Jihar Kaduna ta bukaci Sufeta Janar na ’Yan Sanda ya yi binciken kwakwaf kan wani jawabi dake
’Yan bindiga sun harbe wasu matasa a yankin Juji da ke Karamar Hukumar Chikun ta Kaduna. Maharan sun yi danyen aikin ne ran Alhamis inda suka yi ta ha