Kananan Labarai

Kananan Labarai

UNILAG: An rantsar da kwamitin binciken rikincin shugabanci

Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya kaddamar da kwamitin binciken rikicin shugabancin Jami’ar Legas (UNILAG) da nufin lalubo hayoyin kawo zaman lafiy

Gobara ta tashi a banki a Legas

Da safiyar Laraba mutane da dama sun razana yayin da gobara ta kama a daya daga cikin rassa na bankin Access daura da hanyar Ademola Adetokunbo da ke

Buhari ya rantsar da sabbin manyan sakatarori 12

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin Manyan Sakataron Gwamantin Tarayya guda 12 a taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya a ranar Laraba. B

Sojoji sun cafke ’yan bindiga 150 a wurin hakar zinare

An kwace bindigogi da yawa a hannun ‘yan bindigar da suka mayar da wurin maboyarsu

’Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai da malamarsu

Mahara sun kashe wani mutum sannan suka yi awon gaba da dalibai bakwai da malamarsu a jihar Kaduna. Lamarin na safiyar Litinin a Prince Academy da ke