Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi hatsarin jirgin sama a Legas

Wani jirgin sama ya yi karo da katangar filin jiragen sama na Murtala Mohammed da ke Legas, inda ya yi masa lahani. Hukumomin filin jirgin ba su kai g

An cafke jami’in tsaro da ‘shanun sata’ a Katsina

Jami’an ’yan sanda sun cafke wani jami’in Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) da wasu mutane biyar bisa zargin satar shanu 164 a Jihar katsina

Yadda ma’aikatan WAEC ke taimaka wa satar jarabawa

Hukumar Shirya Jarabawa ta Yammacin Afirka (WAEC) ta bayyana yadda wasu jami’anta ke taimakawa wajen satar amsar satar jarabawa. Hukumar ta ce t

An kashe mutum uku a rikicin Kabilanci

Sabon rikicin da ya barke tsakanin kabilar Tibi da Jukun a garin Dananacha da ke Karamar Hukumar Gassol, Jihar Taraba, ya yi sanadiyar mutuwar mutum u

Janye gayyata: El-Rufai ya caccaki kungiyar lauyoyi

Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yi kakkausan suka ga Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA), bayan ta soke gayyatar da ta yi masa ya yi jawabi a babban tar