Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda za ku nemi aikin hafsan soja na 2020

Rundunar Sojan Kasa ta Najeriya ta sanar da bude shafinta ga masu neman gurbin shiga aikin soja na 2020 a hafsoshi wato Direct Short Service da kuma S

An tafi da Mamman Daura Ingila neman magani

A jiya Laraba an dauki Mamman Daura cikin wani karamin jirgi zuwa kasar Ingila domin nema masa magani. Sai dai wata majiya a Fadar Shugaban Kasa ta ka

Rashin tsaro: Sarkin Kano ya jajanta wa Katsinawa

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Katsina game da asarar rayuka da dukiyoyi da rashin tsaro a sassan jihar

Gobara ta tashi a Fadar Ooni na Ife

Rahotannin da Aminiya ta samu na cewa gobara ta tashi a Fadar Ooni na Ife a Jihar Osun, Oba Adeyeye Ogunwusi. Wutar da ba a kai ga kashe ta ba ta tash

Jiragen yaki sun halaka mayakan ISIS a Najeriya

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta yi galaba a wani farmaki da ta kai kan mayakan kungiyar ISIS a maboyarsu da ke Bukar Meram daf da Gabar Tabkin Chad