Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun kashe sojoji uku a Neja

Sojoji uku sun kwanta dama tare da wani dan sintiri a wani hari da ’yan bindiga suka kai garin Yakila a Karamar Hukumar Rafi ta Jihar Neja. Aminiya ta

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’ya’yan tsohon kwamishina a Zamfara

’Yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Gamji da ke Karamar Hukumar Bakura ta Jihar Zamfara, inda suka yi awon gaba da ’ya’ya biyu na tsohon Kwamishinan

Iyalan Dan Majalisar da aka kashe sun kubuta daga hannun ‘yan bindiga

Mata biyu da diyar marigayi Musa Mante Baraza, Dan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi da aka kashe a makon da ya gabata, sun kubuta daga hannun ‘yan bindi

Sojoji sun cafke ‘masu kashe mutane’ a Binuwai

Akalla mutum 13 ne aka kashe bayan mahara kusan 20 sun far wa garin Ukpogo suna harbe-harbe

Masu kwacen waya da sane sun shiga hannu a Taraba

’Yan sintiri sun cafke masu yankan aljihu da kwacen waya takwas a garin Jalingo na Jihar Taraba. Kwamandan kungiyar ’yan sintiri reshen Jalingo, Munir