Gwamnan Imo ya sha da kyar a hannun ma’aikata
Ma’aikatan Hukumar Bunkasa Yankunan da ake hako Man fetur a Jihar Imo (ISOPADEC) sun tare Gwamnan Jihar, Hope Uzodimma, suka farfasa masa motoci
Kananan Labarai
Ma’aikatan Hukumar Bunkasa Yankunan da ake hako Man fetur a Jihar Imo (ISOPADEC) sun tare Gwamnan Jihar, Hope Uzodimma, suka farfasa masa motoci
Sabon zababben Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas ya karbi ragamar kama aiki a hukumance. Farfesa Sagir, wanda ya gaj
Majalisar Matasan Najeriya (NYCN) ta bukaci Shugaba Buhari da kada ya bari a yi zagon kasa a kokarinsa na bude asusun tallafa wa masata (NYIF) ta han
An wayi gari da karin kudin burodi, abin da ya sa mutane zargin gidajen burodi
Kwalejin Fasaha ta Jihar Kogi ta kori dalibai 25 da saboda aikata laifukan daban-daban na karya dokokin jarabawa. Mai magana da yawun kwalejin, Misis