Kananan Labarai

Kananan Labarai

Basarake ya kamu da COVID-19 a Kaduna

Hakimin Kajuru a Jihar Kaduna, Titus Dauda ya harbu da cutar coronavirus. Basaraken ya shafe kusa mako guda yana fama da zazzabi kafin a kai shi asibi

NCFRont: Ghali Na’abba zai bayyana a gaban DSS

Tsohon Shugaban Majalisar Wakilai, Gali Umar Na’abba zai amsa gayyatar hukumar tsaro ta DSS cewa ya bayyana a ofishinta. A ranar Juma’a DS

Dan ta’adda ya tsere a hannun ’yan sanda

Wani wanda ake zargi da hannu a kashe-kashen mutane a yankin Akinyele na Jihar Oyo ya tsere daga hannun ’yan sanda. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar O

Kudancin Kaduna: Rundunar Sojin Sama ta girke dakaru na musamman

Sojojin za su zauna a yankin matukar akwai bukatar hakan domin wanzar da zaman lafiya

’Yan bindiga sun yi garkuwa da basarake a Yobe

Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da dagacin kauyen Mashio da ke Karamar Hukumar Fune ta Jihar Yobe. A daren Lahadi ne ne maharan da suka razana m