Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ganduje ya kwace kwangilar gyaran hanya

Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya soke ayyukan gyaran titin  Dawakin Tofa, da aka bayar tun shekaru takwas da suka wuce. Bayan soke kwangilar daga kam

Bude makarantu: Malamai na koyon matakan kariya a Kebbi

Malaman makarantu guda 2,212 sun fara koyon hanyoyin karaiyda ga cutar COVID-19 bayan bude ajin karshe na makarantu a jihar Kebbi. Babbar Sakatariyar

Amaechi ya ci gaba da duba aikin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan

Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya ci gaba da lura da yadda aikin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan mai tsawon kilomita 154, bayan tsaikon da aka samu

Rashin aikin yi ya karu a Najeriya — NBS

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce rashin aikin yi ya karu a Najeriya da kashi 27.1 cikin 100 a watanni shidan farkon shekarar 2020. A alkaluman da

Soji sun girke mayaka na musamman a Kudancin Kaduna

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta kai mayaka na musamman da karin dakaru da za su karfafa yakin da ake yi da ‘yan bindiga a Kudancin Jihar Kadu