Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun fatattaki ’yan bindiga a Katsina da Zamfara

Sojoji sun kona manyan maboyan ’yan bindiga suka kuma damuke wasu daga cikinsu a jihohin Katsina da Zamfara. Sansanonin da sojojin suka lalata sun had

Rikicin shugabancin UNILAG ya dauki sabon salo

Rikici ya kara kunno kai a Jami’ar Legas (UNILAG) bayan ta nada Farfesa Omololu Soyombo a matsayin shugabanta na riko a ranar da Majalisar Gudan

Ma’aikatan man fetur sun fara yajin aiki

Ma’aikatan man fetur da iskar gas a Najeriyar sun shiga yajin aikin gargadi na kwana uku. Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas (PENG

Wata kungiya ta tallafa wa iyalai 67,106 da kayan abinci a Katsina

Iyalai 67,106 da ke cikin matsananciyar bukata sakamakon annobar COVID-19 a Jihar Katsina za su samu kayan tallafi daga. Gwamnan Jihar Aminu Masari, y

An gurfanar da hukumar raba-daidai kan son kai a makarantar lauyoyi

Majalisar Wakilai ta gurfanar da Hukumar Raba Daidai ta Tarayya a gabanta bisa zargin nuna fifiko a daukar ma’aikata a Makarantar Bayar da Horon Zama