Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda sun yi awon gaba da dan jarida yana cikin aiki

’Yan sanda sun kama tare da tsare wakilin kamfanin Dillancin Labarai (NAN) da ke Zariya a yayin gudanar da aikinsa. ’Yan sandan sun tsare dan Mustapha

Majalisa ta caccaki hukumomin haraji kan biliyan 58

Majalisar Tarayya ta shiga tsakani a rikicin harajin kan sarki da ya barke tsakanin hukumomin tara kudaden shiga na tarayya. Rikicin ya kunno kai ne b

An tallafa wa wadanda ambaliya ta shafa a Adamawa

Kimanin gundumomi 11 da iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa da kuma ‘yan gudun hijira a Jihar Adamawa ne suka samu tallafi daga Hukumar Raya Yankin Arew

NECO ta fitar da jadawalin jarabawar 2020

NECO ta sanar da yadda dalibai za su samu jadawalin jarabawar da kuma ranakun da za a kammala

Gwamnati ta umarci ma’aikata daga mataki na 12 su dawo aiki

Gwamnatin Tarayya ta umarci ma’aikatanta da ke kan matakai na 12 da 13 da wadanda suke ayyukan da suka zamo dole su fara zuwa aiki kullum. Shuga