’Yan bindiga sun sace karamar yarinya a Katsina
Da tsakar dare suka shiga garin suna harbi kan mai uwa da wabi sannan suka dauke yarinyar
Kananan Labarai
Da tsakar dare suka shiga garin suna harbi kan mai uwa da wabi sannan suka dauke yarinyar
Wani sufeton dan sanda ya rasa aikinsa saboba kashe wani matashin tela dan shekara 20, kan cin hanci na Naira 50. Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Osun ta
’Yan Najeriya 327 da suka makale a Birtaniya bayan kullen coronavirus sun baro birnin London zuwa gida ranar Lahadi. Jami’ar Hulda da Jama’a ta Minist
Ambaliyar ruwan sama ta salwantar da kadarori na kai miliyoyin kudi a Kafachan, jihar Kaduna An fara ruwan saman mai karfi ne tun daga misalin karfe 1
Kotun Majistare da ke zamanta a Chediya GRA, Zariya ta tsare wasu mutum biyar saboda tuhumarsu da hadin baki da aikata miyagun laifuka. Laifukan sun h