Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mata ta kwara wa mijinta acid bayan takaddama a tsakaninsu

Lamarin dai ya faru ne bayan wata ’yar takaddama a tsakaninsu.

Tsofaffin malaman makaranta sun yi zanga-zanga a Akwa Ibom

Tsofaffin malaman dai na zanga-zangar ne akan biyansu wasu hakkokinsu.

’Yan sanda sun yi wa sakatariyar APC ta kasa kawanya

Jami’an dai sun isa sakatariyar ne a kan motoci kirar Hilux, sannan suka mamaye ta.

Kamfanin Coca-Cola ya maka Pop-Cola a gaban kotu

Kamfanin Coca-Cola ya maka takwaransa na Mamuda Beverages da ke sarrafa lemon Pop-Cola a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Kano bisa zarginsa da satar

Bayan gargadin Buhari ’yan bindiga sun kashe mutum 15 a Sakkwato

Sa’o’i kadan bayan Buhari ya sa a murkushe su suka kai hare-haren.