Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ballewar gada ta yi kisa a Bauchi

Jami’an ‘yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutum daya sakamakon ballewar gadar da ta hada hanyar Bauchi-Ningi-Kano da ke kauyen Tsangaya,

Farfesa Yahuza ya zama Uban Jami’ar Maitama Sule

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin Farfesa Muhammad Yahuza Bello a matsayin Uba kuma Shugaban Hukumar Gudanarwa na Jami’ar Y

Yadda aka tsamo gawar wani matashi a kududdufi

Hukumar Kwana-kwana ta Jihar Kano ta ce tana ci gaba da bincike a kan musabbabin mutuwar wani matashi da ya nutse a cikin wani kududdufi. Rahotanni da

Yadda wani tsoho ya mutu a cikin jirgin sama

Rashin lafiyarsa ta yi tsanani ne bayan jiring ya riga ya tashi a sararin samaniya a hanyarsa zuwa Abuja.

Najeriya na iya wargajewa idan ba a addu’a

Akwai mutane masu mugun nufi da ba su son a zauna lafiya a Najeriya