Kananan Labarai

Kananan Labarai

Daniel Shagah ya zama Sarkin Bachama

An nada Dakta Daniel Ismaila Shagah a matsayin sabon Hamma Bachama, wato sarkin Bachama da ke jihar Adamawa. Mai magana da yawun Gwamna Ahmadu Fintiri

An kama shi ya bata karamar yarinya

Ya fake kamar yana kula da yarinyar, inda ya je ya lalata ta a wani wuri.

Na tafi karuwanci Dubai amma na kare a Mali

Sun tashi zuwa yawon karuwancin a Dubai amma suka makale a Mali.

Mahara sun sace matar aure da danta

‘Yan bindiga sun yi awon gaba da matar da danta bayan mijinta ya tsere

A hukunta masu tada rikicin Kaduna -IDFP

Kungiyar Tabbatar da Jituwa Tsakanin Addinai ta IDFP ta bayyana bakin ciki da damuwarta kan yadda abin jiya ke neman dawowa game da hare-hare a Jihar