Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tsare dan luwadi a kurkuku

Kotun Majistare a Jihar Kebbi ta tsare wani mutum da ake zargi da yin luwadi da wani karamin yaro. An gurfanar da mutumin mai shekara 19 ne bayan zarg

A karon farko Buhari ya sa takunkumi

Ya sa takunkumin COVID-19 a ziyararsa ta farko zuwa wata kasa tun bayan bullar cutar.

An fille kan dan shekara bakwai a Kaduna

Maharan sun kashe Fulani sannan suka fille kan wani yaro dan shekara bakwai a Kudancin Kaduna.

An sako matar tsohon Shugaban Majalisar Edo

’Yan bindiga sun sako matar tsohon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Edo, Zakawanu Garuba wadda suka yi garkuwa da ita ’yan sa’o’i bayan rasuwarsa a ra

‘Ku bude asusun banki ko mu hana ku albashi’

Duk wanda aka kama yana biyan malamai a kan tebur zai gane kurensa, a jihar Sokoto.