Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gidan azabtarwa: An kubatar da yara 15 a Suleja

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta kubuto almajirai 15 daga hannun masu azabtarwa da bautar da yara a garin Suleja na jihar Neja. Cibiyar, kamar

An kama sassan jikin mutane da masu garkuwa a Adamawa

‘Yan sandan jihar Adamawa sun kame masu garkuwa da mutane 33 da barayi goma da ‘yan kungiyar asiri da sassan jikin mutane a kananan hukumo

An rufe Majalisar Binuwai bayan Kakakinta ya kamu da coronavirus

Shugaban Majalisar ya umarci a rufe ta nan take a kuma yi feshin magani.

Coronavirus: Kwamiti ya ki raba kayan tallafin da aka ba shi

Wata biyu da bayarwa a raba wa jama’a, kwamitin bai raba ba.

An kama wanda ake zargi da kashe Fahim Saleh

Tyrese Haspil ya sace wa mai gidansa kudi Dala 100,000 amma Fahim Saleh bai kai kararsa ba.