Ma’aikatan Kaduna za su koma aiki ranar Litinin
Ma’aikata daga mataki na bakwai zuwa 13 za su yi aiki na kwana biyu; mataki na 14 zuwa sama kuma za su yi na kwana uku daga 9.00 na safe zuwa 3.00 na
Kananan Labarai
Ma’aikata daga mataki na bakwai zuwa 13 za su yi aiki na kwana biyu; mataki na 14 zuwa sama kuma za su yi na kwana uku daga 9.00 na safe zuwa 3.00 na
’Yan bindigar sun yi musu kwanto suka yi ta harbin su, nan take suka kashe wasu suka kuma raunata wasu.
Bincike ya gano cewa kashi 63 cikin 100 na man wanke hannu da ake amfani da shi Abuja mara inganci ne, kamar yadda rahoton cibiyar binciken hada magun
Wata matar aure Deborah Joseph ta nemi kotu da ke zamanta a Mararaba, Jihar Nasarawa ta raba aurenta da mijinta bisa zargin yana kokarin yin tsafin ku
’Yan bindiga ne sun yi garkuwa da wata mata mai juna biyu da wata mata da talatainin dare a Karamar Hukumar Lau ta Jihar Taraba. Mai cikin da aka yi a