Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bangar siyasa sun kai hari a ofishin ‘yan jarida

Wasu ’yan bangar siyasar jam’iyyar APC sun kain hari a sakatariyar Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Bauch. Shigar ‘yan dabar sakata

Matakan neman aikin dan sanda a Najeriya

Hukumar ‘yan sanda ta Najeriya (NPF) ta sanar da fara daukar ma’aikata na shekara ta 2020, rukunin kurata ga masu bukata. An bude daukar a

Sojoji sun kashe ‘yan bindiga a Zamfara

Dakarun Najeriya sun halaka ’yan bindiga guda shida tare da kwato babura 34 a harin jirgi da suka kai maboyar ’yan bindigar a kan tsaunin Komani da  k

Yadda ’yan Najeriya ke juyayin rasuwar Arotile

’Yan Najeriya na ta nuna alhininsu game da mutuwar ’yar kasar ta farko mai tuka jirgin yaki Tolulope Arotile wadda ta rasu tana ‘yar sheakra 23

Mahara sun yi garkuwa da jami’in tsaro da matarsa

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani hafsan Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) da matarsa bayan sun kashe ’yar uwarsa a daren Talata. Maharan sun