Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindigar Kaduna na neman miliyan N900

Masu garkuwa da suka yi awon gaba da mutum 20 a jihar Kaduna na neman kudin fansa Naira milian 900 kafin su sako mutanen. Dangin wata mai abinci da ’y

Matashi ya yi wa ‘yar shekara biyar fyade.

’Yan sanda sun damke wani matashi mai shekara 28 da ya lalata wata ’yar shekara biyar a unguwar  Ndikokwu Umuaku Uli da ke Karamar Hukumar Ihiala

‘An kama mai garkuwa da ‘yan matan Katsina’

’Yan sanda sun kama wani matashi bisa zargin sa da hannu a garkuwa da wasu ’yan mata biyu a Karamar Hukumar Kurfi ta Jihar Katsina. Kakakin ’yan sanda

An kama ’yan 419 da sunan Sarkin Katsina

Dubun masu damfarar manyan mutane da sunan Sarkin Katsina ta cika bayan ’yan sanda a jihar sun kama su. Mutanen na amfani da sunan Majalisar Masarauta

Ana yin fyade 15 kullum a Kaduna

Babban Alkalin Jihar Kaduna Mai Sharia Muhammad Lawal Bello ya ce ana yin fyade akalla 15 a kullum a jihar. Mai Shari’a Muhammad Lawal Bello ya