Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Kano ta ware N800m domin koya wa mata sana’o’i

Gwamnatin Jihar Kano ta ware Naira miliyan 800 domin magance talauci da rashin aikin yi a tsakanin mata da matasan jihar. Kwamishinar Harkokin Mata da

Kotu ta daure uba saboda yin lalata da ’ya’yansa a Gombe

Mahaifin kananan yaran da abokinsa sun shekara biyu suna yi wa yaran fyade.

Gwamnati ta haramta wa makiyaya shiga Jihar Gombe

Idan aka bari makiyaya suka shigo za su yi barna.

Kotu ta daure masu safarar miyagun kwayoyi shekara 141

Kotunan dai sun same su da laifukan safara, mallaka da kuma hada-hadar miyagun kwayoyi.

Ta kashe mijinta bayan ya kama ta da kwarto a cikin gidansa

Ya mutu ne saboda caka masa wuka da ta yi a cikinsa, lokacin da ya kama ta da kwarton.