Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ba da yawu na aka zagi Buhari ba —Oba na Benin

Oba na Benin, Oba Ewuare II, ya nesanta kansa da zagin Shugaba Buhari a shafukan zumunta tare da wasu mutum biyu da ya ce jihar Edo na alfahari da su.

Coronavirus: Mutum 10 sun kamu rana guda bayan barazanar dokar kulle

Wasu sabbin mutum 10 sun kamu da cutar coronavirus a ranar Lahadi 28 ga watan Yuni a jihar Osun. ‘Yan kwanaki ke nan da gwamnatin jihar ta ce za

Kalli hotunan daurin auren dan Shaikh Ja’afar Adam

Dan shahararren malamin Muusulunci Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmud Adam, ya angwance a ranar Asabar 27 ga watan Yuni. Taron daurin auren Salim Ja

An yaye kuratan sojoji kusan 5,000

Sabbin sojoji 4,918 da suka sami horo daga makarantar horas da kuratan soji ta Najeriya (Depot) da ke Zariya ne aka yaye a wani buki mai kayatarwa da

Gobara ta lakume rumfunan kasuwa a Legas

Wasu ‘yan kasuwa a Legas sun wayi gari cikin alhini bayan gobara ta lakume rumfunansu da tarin dukiyoyinsu na miliyoyin Naira. Mun samu wannan r