Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wanda ‘ya yi lalata da alade’ ya gurfana a kotu

Wani matashi mai shekaru 22 da ake zargi da yin lalata da alade ya gurfana a gaban Kotun Majistare ta Iyangaku da ke Ibadan a jihar Oyo. ‘Yan sa

Satar budurwa: Kotu ta tura wanda ake zargi gidan yari

Babbar Kotun Majistare da ke garin Kafanchan a Jihar Kaduna ta tura wani matashi dan shekara zuwa gidan gyara halinka saboda zargin satar yarinya R

‘Yan bindiga sun hallaka shaihin malami na Jami’ar ABU

‘Yan bindiga sun kashe wani shaihin malami a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya ( ABU),  Dokta MB Hassan a lokacin da yake bakin aikinsa a Zamfa

Buhari ya amince da shugabancin Giadom a APC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana goyon bayansa ga shugabancin Victor Giadom a matsayin shugaban riko na jam’iyyar APC na kasar. Babban

An tsinci gawar budurwar da ruwa ya tafi da ita

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) ta gano gawar budurwar nan mai suna Aishat wadda ruwan sama ya yi sanadiyar hallaka ta. Babban Da