Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dan majalisar Bauchi ya kamu da Coronavirus

Dan Majalisar da ke wakiltar mazabar Toro da Jama’are a Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, Tukur Ibrahim ya kamu da cutar coronavirus. Kakakin Majalisa

An yi wa jaririya fyade bayan an sace ta

Wata jinjira ‘yar wata uku na kwance a asibiti sakamakon fyade da aka yi mata bayan an sace ta daga hannun mahaifiyarta a kauyen Adogi da ke jih

Tsohuwar Sarauniyar Kyau ta rasu

Tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighodalo ta rasu. Ibidun Igahodalo wadda ta shahara a fannin kasuwanci a Legas kuma take auren Babban Fasto

‘Yan majalisar Jigawa za su maka ta a kotu

‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Jigawa hudu za su maka ta a kotu saboda cire su daga shugabancin kwamatocin da suke jagoranta ba bisa ka’ida

An kori dan sandan da ya shiga kungiyar asiri

Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta kori wani kurtun dan sanda mai suna  Mfon Esio wanda ta samu da laifin shiga kungiyar asiri. Mai magana