Kananan Labarai

Kananan Labarai

An janye dokar kulle gaba daya a Filato

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya janye dokar kulle da ya sa da nufin dakile yaduwar cutar coronavirus a jihar har sai yadda hali ya yi. Lalong ya

Masari ya yi wa Islamiyoyi gargadi, ya hana bara

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya yi kashedi ga makarantun Islamiyyya da na allo da suka bude bayan sassauta dokar kulle a jihar da su gagga

An yi zanga-zanga bayan sake kai hari a Faskari

Al’ummar Karamar Hukumar Faskari na zanga-zanga saboda yadda yankin ya koma tamkar babu tsaro sakamakon yawaitar hare-haren ’yan bindiga. Kwana

Kotu ta saki yarinyar da ta kashe wanda zai yi mata fyade

Kotun Majestari da ke zama a Yaba a jihar Legas ta sallami wata yarinya mai shekaru 15 da aka tuhuma da kashe abokin mahaifinta mai shekaru 51 da ya y

Babban Sakataren Izala, Mukhari Ibrahim ya rasu

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Allah Ya yi wa Babban Sakataren Gudanarwa na kungiyar Izala Malam Mukhari Ibrahim (Vom) rasuwa. Marigayin s