Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Nasarawa ya sauke Sakataren Gwamnatinsa

Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya sanar da sauke Sakataren Gwamnatinsa Tijjani Ahmed Aliyu. Sauke Sakataren na Gwamnatin Jihar Nasarawa na kuns

Hotuna: An fara shirin bude masallatai a Legas

Shirye-shiryen bude masallatai da majami’u sun fara kankama a jihar Legas a daidai lokacin da ake ci gaba da yi wa wuraren ibadar rijiasta. Haka

Matar aure ta watsa wa mijinta tafasashshen ruwa

Wata matar aure ta zuba wa mijinta tafasashshen ruwa biyo bayan wata sa-in-sa da ta barke tsakaninsu. Maureen Miebode ta antaya wa mijin nata mai suna

An sallami mutum na farko da ya kamu da coronavirus a Kogi

An tabbatar da sallamar mutumin da aka yi ittifaki shi ne ya fara kamuwa da cutar coronavirus a jihar Kogi daga Asibitin Kasa da ke Abuja bayan ya war

Matashin da ya yi bidiyon sumbatar ‘yar shekara uku ya shiga hannu

Rundunar ‘yan sanda a Legas ta kame wani matashi da ya yi bidiyon kansa a lokacin da yake sumbatar yarinya ‘yar shekara uku. Rundunar R