Asirin budurwar da saurayi ya yi garkuwa da ita ya tonu
Dubun wata budurwa mai shekaru 17 ya cika bayan ta hada baki da saurayinta, ya yi garkuwa da ita a kokarinsu na karbar kudi daga hannun mahaifiyarta.
Kananan Labarai
Dubun wata budurwa mai shekaru 17 ya cika bayan ta hada baki da saurayinta, ya yi garkuwa da ita a kokarinsu na karbar kudi daga hannun mahaifiyarta.
Wasu ‘yan uwa uku da suka yi garkuwa da wata suka kashe ta sannan suka bukaci kudin fansa Naira miliyan biyar, sun shiga komar ‘yan sanda.
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), ta raba wa ‘yan gudun hijirar da rikicin Karamar Hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna ya shafa. Da yake
Wata matar aure ta yi wa kishiyarta wanka da tafasashshen ruwa, lamarin da ya yi sanadiyyar kishiyar ta samu munanan raunuka a Kano. Matar, ‘yar
Matasa sun kwashe sama da awa daya ana kokarin ceton ran wani tsohon soja da ya yi yunkurin kashe kansa a jihar Taraba. Tsohon sojan ya hau kan shatal