Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a yi daurin rai da rai ga masu fyade a Osun

Majalisar Dokokin jihar Osun ta amince da hukuncin daurin rai da rai ga masu aikata laifin fyade a jihar. Haka kuma ta amince a daurin shekaru 14 ga d

Kotu ta soke dakatar da ‘yan majalisar da ke adawa da tube Sarki Sanusi

Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Kano ta soke dakatarwar da aka yi wa ‘yan majalisar dokokin jihar biyar wadanda suka ki goyon bayan tube tsoho

Fyade: Kotu ta tsare dan shekara 57 da ya lalata yarinya

Kotu ta umarci a tsare wani dan shekara 57 da ake tuhuma da yin lalata da yarinya ‘yar shekara goma sha biyu. Mutumin ya yi ta lalata da yarinya

COVID-19 ta kashe mutum 17 a Legas

Mutum 17 ne suka mutu sakamakon cutar coronavirus a kasa da awa 48 a jihar Legas. Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ne ya sanar d

’Yan bindiga sun kai hari rugar Fulani a Kaduna

A ranar Juma’ar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a rugar Agwala da ke yankin karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, inda s