Babu wani sabon hari da aka kai a Kajuru – Shugaban Karamar Hukuma
Shugaban karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, Mista Cafra Caino ya ce babu wani sabon hari da aka kai a dukkanin fadin karamar hukumar tun bayan
Kananan Labarai
Shugaban karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, Mista Cafra Caino ya ce babu wani sabon hari da aka kai a dukkanin fadin karamar hukumar tun bayan
Dubun wasu ‘yan kungiyar asiri ya cika bayan sojoji sun yi musu dirar mikiya a yayin da suke taro a maboyarsu a jihar Kuros Riba. Rundunar Sojin
Za a rika walwala a ranaku biyar a yi kullen kwana biyu a jihar.
Gwamnatin Jihar Katsina ta dage dokar hana Sallar Juma’a da zuwa coci ranar Lahadi da ta sanya a kokarinta na hana yaduwar cutar coronavirus. Ja
‘Yan bindiga da suka tuba a jihar Zamfara sun kwato mutum 12 daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar. Tubabbun ‘yan bindiga sun kubutar