Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makirci aka shirya da aka kama ni —Malam Bello Yabo

Malamin Musuluncin nan na Sakkwato, Malam Bello Yabo, ya ce makirci aka shirya da aka kama shi, amma Allah Ya kubutar da shi. Malamin ya fadi haka ne

Yadda aka kona sama da mutum 10 bisa zargin maita

Wasu matasa da ake zargi da daukar doka a hannu da ke yankin  Oku  a karamar hukumar  Boki ta  jahar Kuros Riba sun kona mutum sama da goma bisa zargi

Babangida ya yi murnar Idi tare da iyalansa a Minna

A lokacin da al’ummar Musulmi ke ci gaba da murnar Sallah Karama, tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya  ya yi murnar sal

COVID-19: ‘Saura majinyata takwas kacal a Zamfara’

Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya ce a cikin mutum 73 da aka tabbatar sun kamu da coronavirus a jihar, yanzu haka saura takws kacal a cibiyar killa

‘Annoba ce ta hana mu yi wa marayu kayan sallah’

Sallar bana ta sami jama’a da dama cikin mawuyacin yanayi, sakamakon kasancewar annobar coronavirus da ta addabi duniya dama irin matakan kariya