Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ma’aikatan jiragen kasa za su fara yajin aikin gargadi

An sanar da mahukunta shirin shiga yajin aikin.

Buhari ya wuce Afirka ta Kudu daga Faransa

Ana sa ran Buhari zai koma Najeriya a ranar Talata, 16 ga watan Nuwamba.

‘Rikicin Boko Haram ya ci malamai 3,798 da makarantu 1,500 a Arewa maso Gabas’

Rikicin ya yi matukar kawo koma baya a harkokin ilimi a yankin Arewa maso Gabas.

Lauyoyin gwamnati za su sayi rigunan N258m —Malami

Ministan Sharia’a ya ce ana biyan lauyoyin kudaden sayen alkyabbar aikinsu.

DSS ta gano sabuwar dabarar fashi da makami a Kano

An kama su yayin da suke kokarin tserewa daga wurin da suka aikata laifin.