Kananan Labarai

Kananan Labarai

Akalla mutum 15 sun mutu a fadan kabilanci a Cross River

Kimanin mutum 15 ne suka rasa rayukansu a tsakiyar mako a karamar hukumar Biase ta jihar Kuros Riba sakamakon fadan kabilanci. Fadan ya barke ne a tsa

Yadda ’yan fashi suka sassari dan sanda a Abuja

Wasu mutane da ake kyautata zaton ’yan fashi ne sun kashe wani bawan Allah sannan suka raunata wani sajan dan sanda a garin Gofidna da ke kan hanyar Z

‘Musulmin Cross River za su koma ibada kamar yadda suka saba’

Alummar musulmin Kuros Riba sun cimma matsaya tsakanin su da gwamnatin jihar a kan yadda za su ci gaba da gudanar da addininsu kamar yadda aka saba. H

An dage dokar rufe wuraren ibada a Cross River

Gwamnatin Kuros Riba ta sassauta dokar coci-coci da masallatai a jihar. A wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan jihar, Christian Ita, ya sany

Yadda aka samu sabanin alkaluma tsakanin NCDC da Zamfara

Kwamitin aiki da cikawa domin dakile yaduwar coronavirus na jihar Zamfara ya koka da yadda Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta