Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wata mata ta cire wa kishiyarta kunne da cizo

Wata mata ta yago kunnen kishiyarta da cizo a yayin fadan da ya kaure tsakaninsu a kan dan daya daga cikinsu. Kishiyoyin masu suna Rabi da Zubaida sun

Mutanen Kano sun yi wasa da annoba ta bi gari —El-Rufa’i

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i yace al’ummar jihar Kano sun yi wasa da annobar coronavirus ta kuma bi gari don haka ba zai b

Ranar Sallah: Babu wanda zai shiga Kaduna daga Kano

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya shaida cewa babu wanda zai shiga jihar daga Kano a ranar sallar Idi karama. An ga gwamnan a wani

Buhari ya kai wa majalisa kasafin 2020 da aka yiwa gyara

Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da kasafin kudin 2020 da aka yiwa kwaskwarima ga Majalisar Dokoki ta Kasa don neman amincewarta. Mai taimaka wa shuga

An janye dokar hana tarukan ibada a jihar Nasarawa

Gwamnatin jihar Nasarawa ta dage dokar hana taron ibada, wadda ta kafa da nufin hana yaduwar annobar COVID-19. Kwamishinan yada labarai da al’ad