Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda rikicin limanci tsakanin Izala da Darika ya jikkata mutum 8

Rikicin limanci a Babban Masalacin Juma’a na garin Okene a tsakanin ‘ya’yan kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Ikamati

Dokar kulle: El-Rufa’i ya nemi afuwar jama’a

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya nemi afuwar jama’a bisa matakan kulle da ya sanya a jihar a kokarin gwamnatinsa na dakile yaduwar

An rufe masana’antar da ma’aikata 30 suka harbu da coronavirus

Gwamnatin jihar Oyo ta rufe wata masana’anta a garin Badun, bayan da aka tabbatar ma’akatan ta 30 sun kamu da cutar coronavirus. Gwamnan j

Ganduje zai sassauta dokar kulle idan ana bin matakan kariya

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce muddin al’ummar jihar za su kiyaye matakan kariya daga cutar coronavrus, zai sassauta doka

An raba wa manoma buhunan taki 1000 kyauta

Babban Mataimaki na Musamman kan harkokin siyasa a ofishin mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Honorabul Wilson Iliya Yangye (Garkuwan Ghauta) ya rabaw