Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gidaje akalla 10 sun rufta a Onitsha

Gine-gine akalla 10 ne, ciki har da makaranta da majami’a, suka ruguje a karamar hukumar Onitsha ta Arewa da ke jihar Anambra sakamakon wata zaizayar

Kansilan da ake zargi da satar shanu ya mika kanshi

Kansilan mazabar Vulpi da ke karamar hukumar Numan a jihar Adamawa, Wakana Enan Ngari wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin satar shanu da wasu laif

Coronavirus: ‘Ba zanga-zanga ba ce ta sa aka sallame mu’

Shugaban masu dauke da cutar coronavirus da aka killace a asibitin garin Kwadom na jihar Gombe, Muhammad Buba, ya ce ba zanga-zangar da suka yi ba ce

An kama matar da ta sayar da jaririyarta N130,000

Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta kame wata mata mai shekara 20, Miracle Kalu, bisa zargin ta sayar da jaririyarta ’yar wata guda da haihuwa kan kud

An kama wasu da ake zargi da satar tumaki a Jigawa

’Yansanda sun kama wasu mutane da ake zargi da satar tumaki wadanda suka addabi mazauna kauyan Fanisau dake yankin karamar hukumar Dutse a jihar Jigaw